✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Najeriya A Yau: Harin Jirgin Kasa ya ja wa Najeriya asarar N25m a kullum

Illar da datakar da sufurin jiragen kasa zai yi wa tattalin arzikin jama'a da gwamnati.

Domin sauke shirin latsa nan.

Najeriya za ta rika yin asarar cinikin sama da Naira miliyan 25 na tikitin jirgi a kowace rana, sakamakon dakatar da zirga-zirgar jiragen kasan da Hukumar Sufurin Jiragen Kasa ta yi, bayan an kai wa jirginta harin nakiya.

%d bloggers like this: