More Podcasts
Domin sauraron shirin kai tsaye, latsa nan
A kokarin Gwamnatin Borno na wanzar da zaman lafiya a jihar, ta mayar da ’yan gudun hijira jihar garuruwansu bayan sun shafe shekaru a sansanonin gudun hijira, sakamakon rikicin Boko Haram.
To ko a wane hali tsoffin ’yan gudun hijirar da aka mayar gidajensu ke ciki?
- NAJERIYA A YAU: Ko Yakin Neman Zabe A Kafafen Sada Zumunta Zai Yi Tasiri A Zaben 2023?
- DAGA LARABA: Tashin Hankalin Da Samari Ke Ciki Amma Suke Boyewa
Saurari cikakken shirin domin jin halin da wadannan bayin Allah da ta’addanci ya sauya wa rayuwa suke ciki bayan sun sake komawa garinsu da zama.