More Podcasts
Jihohin Kano da Filato na hannun jam’iyyun adawa a matakin ƙasa kuma tun bayan hukuncin kotun ƙoli ake ta hasashen yadda makomarsu za ta kasance.
Akwai yiwuwar su iya saita alƙiblar gwamnati idan sun yi adawa mai ma’ana, yayin da ake sa ran gwamnati ta tafi da kowa.
- NAJERIYA A YAU: Dabaru 10 Na Kaucewa Masu Garkuwa Da Mutane
- DAGA LARABA: Yadda Wasan Kanawa Da Zagezagi Ya Samo Asali
Shirin Najeriya a Yau ya duba halin da ’yan adawa ke ciki a waɗannan jihohi.
Domin sauke shirin, latsa nan