✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Makomar Ministar Jinkai Betta Edu Da Shugabar NSIP Halima Shehu

Ainihin abin da ake zargin Betta Edu da Halima Shehu da kuma makomar wanda ya aikata abin da ake zargin su da shi.

More Podcasts

Tun bayan dakatar da Ministar Jinkai ta Najeriya, Betta Edu a jiya Litinin 8 ga Janairu kasa da mako guda da dakatar Halima Shehu daga matsayin Shugabar Hukumar Bada Tallafin Dogaro da Kai ta Kasa, ’yan Najeriya ke bin kwakkwafin wane hali suke ciki, da kuma dakatar da su? 

Shirin Najeriya A Yau ya binciko cikakken abin da ake zarginsu, ya kuma ji ta bakin masanin shari’a kan makomar wanda ya aikata abin da ake zargin su da shi.

Domin sauke shirin kai-tsaye, latsa nan