✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Haɗarin da ke tattare da aiwatar da kasafin kuɗi biyu a lokaci guda

Shirin Najeriya a Yau zai yi nazari ne a kan yadda aiwatar da kasafin kuɗin bara da na bana a lokaci guda zai shafi rayuwar…

More Podcasts

Yayin da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu yake gabatar da Ƙudurin Kasafin Kuɗi na 2025, shi kuwa Shugaban Majalisar Dattawa Godswill Akpabio ɗauke hankalin jama’a ya yi da sanar da tsawaita wa’adin Kasafi na bana zuwa tsakiyar baɗi.

Sai dai masana sun yi gargaɗin cewa wannan lamari ka iya haifar da rikita-rikita a fannin tattalin arziki da ma wasu ɓangarorin.

Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan yadda aiwatar da kasafin kuɗin bara da na bana a lokaci guda zai shafi rayuwar ’yan Najeriya.

Domin sauke shirin, latsa nan