✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Gayyatar ’yan IPOB Legas tamkar gayyatar ’yan Boko Haram ne – Lauya

Shirin namu na yau ya yi duba na tsakanaki a kan lamarin

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Legas ta tabbatar da cafke Fredrick Nwajagu, shugaban ‘yan kabilar Igbo na rukunin gidajen Ajao a Jihar Legas, bayan ya yi barazanar gayyato ‘yan haramtacciyar kungiyar IPOB domin ba su kariya.

Shin mene ne matsayin dokar Najeriya kan wadannan kalamai na Fredrick?

Saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin jin abin da ya fada, da matsayin doka a kan wannan batu.