✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Gaskiyar Lamari Game Da Harin Sojoji Kan Al’umma A Sakkwato

Ko a bara sai da aka samu jirgin sojin Najeriya ya kai hari kan fararen hula inda ya kashe kusan mutum 100na ƙauyen Tudun Biri…

More Podcasts

A baya-bayan nan ana ci gaba da samun hare-hare da sojoji ke kaiwa kan fararen hula kamar yadda wasu suka bayyana.

Ko a shekarar da ta gabata, rundunar sojin Najeriya ta kai wani hari garin Tudun Biri da ke Ƙaramar Hukumar Igabi a Jihar Kaduna inda harin ya yi sanadiyyar mutuwar gomman mutane.

Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zai yi duba ne kan harin da rundunar sojin ƙasar ta kai a Jihar Sakkwato.

Domin sauke shirin, latsa nan