✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Gaskiyar Batun Kyautar Motocin Yakin Da Najeriya Ta Bai Wa Kasar Nijar

Shin ya dace a halin da Najeriya ke ciki na fama da matsanancin rashin tsaro ta yi kyautar motocin yaki?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Shin ya dace a halin da Najeriya ke ciki na fama da matsanancin rashin tsaro ta yi kyautar motocin yaki?

Kwanakin baya ne dai Gwamnatin Najeriya ta bai wa Jamhuriyyar Nijar kyautar motocin yaki na sama da Naira biliyan daya, lamarin da ya janyo ce-ce-ku-ce a tsakanin ’yan Najeriya.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya bi diddigin wannan batu, ya kuma gano gaskiyar abin da ya faru.