More Podcasts
Al’ummar Majiya a Jihar Jigawa na ci gaba da jimamin mutuwar mutum sama da dari sakamakon haɗarin tankar mai.
Saboda tashin hankalin da suke ciki, wasu daga cikin mazauna garin sun ma ce sun kasa cin abinci.
- NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa ’Yan Najeriya Ba Sa Ganin Tasirin Cire VAT Kan Kayan Abinci
- DAGA LARABA: Me Ya Sa Kimar Dattawa Ta Ragu A Cikin Al’umma?
Shirin Najeriya a Yau zai tattauna da wasu daga cikin ’yan uwan waɗanda abin ya shafa game da yadda suka ji da faruwar wannan lamari.
Domin sauke shirin, latsa nan