✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Shin Umarnin CBN Na Dawo Da Tsoffin Kudi Ya Yi Tasiri?

Ko wannan sabon umarnin na CBN ga bankuna ya yi tasiri kuwa?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Ranar Juma’a 24 ga Maris, 2023 Babban Bankin Najeriya (CBN) ya fara sakar wa bankunan kasuwanci na kasar tsabar kudi, kuma ya umarcesu su yi aiki a ranakun Asabar da Lahadi.

Shin matakin da Babban Bankin ya dauka ya yi tasiri?

Ku biyo shirin namu na yau ku ji halin da ake ciki a Najeriya dangane da samun tsabar kudi a sassa daban-daban na kasar.

%d bloggers like this: