✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Dalilin Kara Dage Dawowar Jirgin Kasan Abuja-Kaduna

’Yan sa’o’i kafin tashin jirgin farko hukumomi suka sake dage lokacin ci gaba da zirga-zirgar jirgin kasan Abuja-Kaduna

More Podcasts

A safiyar yau Litinin 28 ga watan Nuwamba ya kamata jirgin kasan Abuja-Kaduna ya ci gaba da jigilar fasinja.

Sai dai kuma, ’yan sa’o’i kafin tashin jirgin farko hukumomin Najeriya suka sake dakatar da zirga-zirgar jiragen kasan.

Shin me ya faru aka sake dage lokacin dawowar zirga-zirgar jirgin kasan na Abuja-Kaduna a kurarren lokaci haka?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da karin bayani.