✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Dalilin Rashin Lafiyar Alhazan Najeriya Dubu 42 A Saudiyya

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Rahotanni daga kasar Saudiyya na cewa kusan rabin alhazan da suka je Aikin Hajji bana daga Najeriya sun…

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Rahotanni daga kasar Saudiyya na cewa kusan rabin alhazan da suka je Aikin Hajji bana daga Najeriya sun gamu da rashin lafiya a can.

Ko mene ne dalilin da alhazan na Najeriya suka samu kansu a yanayin na rashin lafiya?

Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani kan wannan batu.