✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Aka Koma Makarantu A Jihar Kano

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce daga hawa mulkinsa zuwa yanzu ya buɗe makarantu 20 da…

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce daga hawa mulkinsa zuwa yanzu ya buɗe makarantu 20 da gwamnatin da ta gabata ta rufe, ya kuma sake bude makarantun koyar da harkokin addinin musulunci na kananan hukumomin 44 da ke fadin Jihar domin samar da ingantaccen ilimi ga al’umma.

Sanin cewa yau sabuwar gwamnatin Kano ke cika kwanaki 33 da karbar mulki, shirin Najeriya a yau ya ziyarci jihar, domin ganin a wane hali ake ciki bagaren ilimi, kuma wadanne shirye-shirye aka gudanar domin bude makarantun.

Ku biyo shirin sannu a hankali