✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Najeriya A Yau: Dalilin Da Masu Shiga Tsakanin Hukumomi Da ’Yan Ta’adda Ke Samun Matsala

Shin masu shiga tsakanin ’yan ta'adda da gwamnati ko jama'ar gari na da wata alaka da ta’addanci ne?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan.

Kamun da hukumomin tsaron Najeriya suka yi wa Tukur Mamu, wani shahararren mai shiga tsakanin ’yan ta’adda da mutane a Najeriya ya sanya tunanin a zukatan jama’a a ciki da wajen kasar.

Shin masu shiga tsakanin ’yan ta’adda da gwamnati ko jama’ar gari na da wata alaka da ta’addanci ne? Shin me ya sa suke ba sa wanyewa lafiya da gwamnati?

A shirin namu na wannan lokaci, mun tattauna da masana, mun kuma ji ta bakin wadansu ’yan Najeriya dangane da wannan batu.

A yi sauraro lafiya.