✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Dalilan Gwamnatin Kano Na Dakatar Da Makarantu Masu Zaman Kansu

Hikimar rufe makarantun kudi da kuma yadda hakan zai shafi ilimi a Jihar Kano.

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Gwamnatin Kano ta dakatar da daukacin makarantu masu zaman kansu a jihar da nufin sake nazari a kan yadda ake gudanar da su, a cewarta.

Najeriya A Yau: Yadda Iyaye Da Malaman Makarantu Za Su Kare Rayuwar ’Yay’ansu

Najeriya: Matsala jiya, matsala yau kuma matsala gobe?

Matakin dai ya biyo bayan kururuwar da al’umma ta yi bayan gano gawar Hanifa Abubakar, wata daliba da ake zargin shugaban makarantar da take ya sace, ya kuma kashe ta.

A shirin Najeriya A Yau za mu ji hikimar yin hakan da ma yadda hakan zai shafi ilimi a jihar.