✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Dalilan Da Matasan Najeriya Ke Raina Jari

Labarin yadda matashin da ya fara sana'a babu jari ya zama hamshakin attajiri

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

A halin da ake ciki na karancin aikin yi a matakin Gwamnatin Tarayya da na jihohi, matasan Najeriya na ci gaba da kukan rashin abin yi sakamakon rashin jari domin fara sana’a.

Ko da yake wadansu na ganin ba jari matasan ke bukata ba, lura da cewa jarin fara sana’a baya kadan, idan an yi la’akari da bayanan da wadansu ‘yan kasuwa.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya tattauna da matasan ya kuma ji ta bakin ’yan kasuwa domin neman mafita.