More Podcasts
Daga cikin manyan nauyin da kundin tsarin mulkin Najeriya ya dora wa shugabanni, akwai ƙirƙirar dabarun samar wa ’yan ƙasa saukin tsadar rayuwa da kuma tabbatar da kasancewarsu cikin walwala.
Sai dai, har yanzu ’yan Najeriya na ci gaba da nuna rashin gamsuwa da irin dabarun da shugabannin ƙasar suke amfani da su wajen magance matsalolin da ƙasar ke fuskanta.
- NAJERIYA A YAU: ‘Karin Farashin Mai Ya Fara Tilasta ’Yan Najeriya Ajiye Aiki’
- DAGA LARABA: Me Ya Kamata A Yi Lokacin Komawar Yara Makaranta?
Shirin Najeriya a Yau ya tattauna ne kan irin dabarun da suka kamata shugabanninin Najeriya su yi amfani da su, wajen magance matsalolin da ake ciki.
Domin sauke cikakken shirin, latsa nan