More Podcasts
Matsin rayuwa yana daga cikin abin da ya hana mutane da dama yin shagali da wannan karamar Sallah.
Wasu ma basu iya yin cefanen Sallah na abincin da za a ci ballantana sabbin dinkuna.
- NAJERIYA A YAU: Wani Tela Ya Tsere Saboda Rashin Gama Ɗinkunan Sallah
- DAGA LARABA: Yadda ‘Yan Arewa Za Su Samu Kuɗi A Soshiyal Midiya
Shirin Najeriya a Yau ya zagaye a wasu jihohu domin yadda mutane suka yi Sallah cikin matsin rayuwa.
Domin sauke shirin, latsa nan