✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: ‘Da Ƙyar Muka Iya Cefanen Sallah Bayan An Sauko Idi’

Matsin rayuwa na daga cikin abin da ya hana mutane yin shagalin karamar Sallah.

More Podcasts

Matsin rayuwa yana daga cikin abin da ya hana mutane da dama yin shagali da wannan karamar Sallah.

Wasu ma basu iya yin cefanen Sallah na abincin da za a ci ballantana sabbin dinkuna.

Shirin Najeriya a Yau ya zagaye a wasu jihohu domin yadda mutane suka yi Sallah cikin matsin rayuwa.

Domin sauke shirin, latsa nan