✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yajin Aikin ASUU: Nasara Ko Asara?

Dalilan da kungiyar ASUU ta hakura da yajin aiki

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Janye yajin aikin da Kungiyar Malaman Jami’o’in Najeriya (ASUU) ta yi a karshen makon da ya gabata na ci gaba da shan fassara daga wurin jama’ar Najeriya. Wasu na cewa yajin aikin ma ba shi da wani amfani, lura da cewa kungiyar ta janye ba tare da an biya musu bukatarsu ko daya ba.

Shin da gaske ne yajin aikin ASUU bai tsinana komai ba?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da cikakken bayanin dalilan da suka sa kungiyar hakura da yajin aikin.