✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU – Shin Buhari Zai Iya Rayuwa A Daura?

Yiwuwar rayuwar Shugaba Buhari a mahaifarsa Daura, bayan shi shi da iyalansa sun kwashe shekara 8 Fadar Aso Rock

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Tun ranar 29 ga Mayun 2023 tsohon shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya koma garinsa na asali, Daura a Jihar Katsina.

Lura da cewa shugaba Buhari da iyalansa sun kwashe shekara 8 a gidan Fadar Shugaban Kasa da ke Abuja, anya kuwa akwai kayan more rayuwa da zai iya rayuwa a Daura da su?

Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani.