✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Anya APC ta Shirya Cin Kano A Zaben 2023?

Tasirin rikice-rikicen cikin gidan Jam'iyyar APC a Kano ga makomarta a zaben 2023

More Podcasts

Jam’iyyar APC ta jima tana fama da rikici tsakanin ’ya’yanta a Jihar Kano.

Lura da matsayi da tasirin Kano a siyasar Najeriya, anya APC ta shirya kawo jihar a zaben 2023 kuwa?

Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da ’yan jam’iyyar da masana kimiyyar siyasa game da tasirin rikice-rikicen ga makomar jam’iyyar a zaben 2023.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan