More Podcasts
Ga alama nan ba da dadewa ba yanayin sana’ar POS a kasar nan zai sauya.
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya wajabta wa masu wannan sana’a yin rajista da Hukumar Rajistar Kamfanoni da Kungiyoyi (CAC) zuwa nan da 7 ga watan Yulin 2024.
- NAJERIYA A YAU: ‘Za Mu Daure Duk Wanda Bai Yi Gwajin Jini Kafin Aure Ba’
- DAGA LARABA: Dalilan Da Za A Hana ’yan kasa da shekara 18 shiga jami’a
To amma yaya batun harajin da suke korafi a kai?
Ku biyo mu a Shirin Najeriya A Yau don jin gaskiya magana game da biyan kudin.
Domin sauke shirin, latsa nan