✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Akwai Yiwuwar Kwata Ambaliyar Borno A Wasu Jihohin

Tun bayan mummunar ambaliyar ruwa a Maiduguri, hukumomi a Najeriya suke ƙara ankarar da al'ummomin wasu jihohin.

More Podcasts

Rahotanni sun ce al’ummomin wasu yankuna a wasu jihohin Najeriya suna zaman ɗar-ɗar bayan da ruwa ya fara mamaye gonaki da gidajensu.

Tun bayan mummunar ambaliyar ruwa a Maiduguri, hukumomi a ƙasar suke ƙara ankarar da al’ummomin wasu jihohin cewa akwai yiwuwar samun ambaliyar.

Shirin Najeriya a Yau  zai tattauna kan yadda za a dauki matakan kan-da-garki kan yiwuwar ambaliyar.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan