✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Hakikanin Abin Da Ya Faru A Owo, Jihar Ondo

Domin sauke shirin latsa nan A Ranar Lahadin da ta gabata, wasu ‘yan bindiga suka kai farmaki kan wasu masu ibada, a wata cocin Katolika…

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

A Ranar Lahadin da ta gabata, wasu ‘yan bindiga suka kai farmaki kan wasu masu ibada, a wata cocin Katolika da ke kusa da gidan sarkin Owo wanda kuma garin gwamna Oluwarotimi Akeredolu ne na jihar Ondo. Sun kashe masu ibada da dama suka kuma jikata wasu.

NAJERIYA A YAU: Yadda Matasa Za Su Mori Tsare-Tsaren Bayar Da Bashi

DAGA LARABA: Jikoki A Hannun Kakanni: Tausayi Ko Cutarwa?

Shirin Najeriya a yau ya dubi yadda Al’amarin ya faru.

%d bloggers like this: