More Podcasts
Yanayin da ake ciki na tsadar rayuwa ya sa masu motoci a Abuja komawa haya da su domin neman kudi.
Sai dai kuma hukumomin birnin sun ce sun dauki matakin hana wadands ba su cika ka’idojin yin tasi ba.
- NAJERIYA A YAU: Barkewar Cutar Kyanda: Sakaci Ko Annoba?
- DAGA LARABA: Yadda Muke Rayuwa Cikin Ƙunci —Ma’aikatan Najeriya
Shirin Najeriya a Yau ya duba dalilan da hukumomin Abuja ke tabbatar da ganin ba a yin tasi da motocin da ba su da fenti ba.
Domin sauke shirin, latsa nan