✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da Suke Haddasa Turmutsutsu A Najeriya

Nazari a kan bin da yake haddasa turmutsutsu a tasakanin ’yan Najeriya, da ma hanyoyin hana shi aukuwa.

More Podcasts

Lokacin da Victoria Faith, wata baiwar Allah mai shekara 27 da haihuwa, ta je coci a Gundumar Maitama da ke birnin Abuja, cike take da kyakkyawan fatan samo abincin da za ta yi bikin Kirsimeti da shi.

Amma a maimakon haka da kyar ta tsira da ranta, ta yi “sa’a” da ta farka a gadon asibiti, bayan da aka tattake ta a turmutsutsun da ya yi sanadin mutuwar mutum 10.

Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai saurari yadda Victoria ta ji, sannan ya yi nazari a kana bin da yake haddasa turmutsutsu a tasakanin ’yan Najeriya, da ma hanyoyin hana shi aukuwa.

Domin sauke shirin, latsa nan