✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Hana Rikicin Mwaghavul Da Fulani Ƙarewa A Filato

Jihar Filato dake Arewa ta tsakiyar Najeriya ta yi ƙaurin suna wajen rikice-rikicen ƙabilanci da addini, domin dai ba kasafai ake shafe dogon lokaci ba…

More Podcasts

Jihar Filato dake Arewa ta tsakiyar Najeriya ta yi ƙaurin suna wajen rikice-rikicen ƙabilanci da addini, domin dai ba kasafai ake shafe dogon lokaci ba tare da an sanya dokar ta ɓaci ba.

Yawancin rikicin ya fi ƙamari tsakanin Fulani makiyaya da kuma manoma. To amma, wa ke da alhaki akan rura wutar wadannan rikice-rikice, kuma ta ina za a lalubo bakin zaren?

Shirin Najeriya a Yau ya yi nazari akan yadda zaman doya da manja ya ƙi ci ya ƙi cinyewa tsakanin ƙabilar Fulani Makiyaya da al’ummar Mwaghavul a jihar Filato.

Domin sauraren shirin ko saukewa kaitsaye, ku latsa nan