✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Abin Da Ya Kamata Ýan Najeriya Su Tambayi Gwamnatin Tinubu

Gwamanatin shugaba Bola Ahmed Tinubu na shan suka kan wasu tsare-tsare da ke takura tattalin arzikin Ýan Najeriya. Baya ga korafe-korafe Ko mene ne abin…

More Podcasts

Gwamanatin shugaba Bola Ahmed Tinubu na shan suka kan wasu tsare-tsare da ke takura tattalin arzikin Ýan Najeriya.

Baya ga korafe-korafe Ko mene ne abin da ya kamata ýan Najeriya su tambayi wannan gwamnatin ?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya biki jaki ya bigi taiki.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan