✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Hana Mata Samun Nasara A Zaben 2023

Mata 1,553 ne suka yi takara a zabukan  25 ga watan Fabrairu da 18 ga watan Maris na 2023

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan.

Mata 1,553 ne suka yi takara a zabukan  25 ga watan Fabrairu da 18 ga watan Maris na 2023.

Mene ne ya hana matan samun nasarar a zo a gani a zaben da ya gabata?

Shirin Najeriya A yau na tafe karin bayani kan dalilan da suka hana matan kaiwa ga nasara.