✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Kamata ’Yan Najeriya Su Koya Daga Rikicin Sudan

karin bayani kan Rikicin Sudan da kuma shawarwari kan darussan da ya kamata a gwamnati da jama’ar Najeriya su koya

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Wane darasi ya kamata gwamnatin Najeriya da ’yan kasar su koya daga yakin kasar Sudan da ke ci gaba da lakume rayuka da dukiyoyi tare da tilasta wa dubban jama’a tserewa daga muallansu?

Shirin Najeriya A Yau na dauke da wasu shawarwari da kuma bayanin asalin rikicin na Sudan da yanzu ya dauki hankalin duniya.

A yi sauraro lafiya.