✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

‘Na fasa wayata a kan gasar Hikayata’

Maryam Umar ce gwarzuwar Gasar Rubutun Gajerun Labarai ta Mata ta BBC Hausa ta 2020. Hakan na nufin ita ta tafi gida da kyautar $2,000…

Maryam Umar ce gwarzuwar Gasar Rubutun Gajerun Labarai ta Mata ta BBC Hausa ta 2020.

Hakan na nufin ita ta tafi gida da kyautar $2,000 da kuma lambar yabo.

A wannan hirar, ta bayyana yadda aka yi ta fasa wayarta saboda gasar.