✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Na fasa

Wani Babarbare ne hakorinsa na ciwo, ya je asibiti sai likita ya ce sai dai a cire hakorin. Ya amince da haka sai likita ya…

Wani Babarbare ne hakorinsa na ciwo, ya je asibiti sai likita ya ce sai dai a cire hakorin. Ya amince da haka sai likita ya auna, ya ja hakorin sai Babarbare ya yi ihu ya ce: “Na haha, na haha, na haha (na fasa)”
Daga Sani Babawuro Jama’are, 08093435003