✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Na fara jin Hausa

Wani Alhaji ne ya hadu da wata ’yar kabilar Ibo mai suna Chidinma, ya yi mata Hausa ta bayyana masa cikin Turanci cewa ba ta…

Wani Alhaji ne ya hadu da wata ’yar kabilar Ibo mai suna Chidinma, ya yi mata Hausa ta bayyana masa cikin Turanci cewa ba ta ji. Sai ya ce: “Ayya! Yarinya da kina jin Hausa da kin ci banza, don ba na sati a Najeriya, kullum ina US, UK, China, Paris ko Dubai kin ga da ranar Asabar mun tafi tare. Da ta ji haka, sai ta ce: “Chineke! Alhaji har ka sa na fara jin Hausa. Yaya buzinis?”