✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Mutane na shiga kungiyoyin ta’adda ne don samun kudi – Shugaban SSS

Darakta Janar na Hukumar Tsaron kasa (SSS) Mitsa Ita Ekpenyong ya ce a yanzu mafi yawan mutane suna shiga kungiyoyin ta’adda ne a Najeriya don…

Darakta Janar na Hukumar Tsaron kasa (SSS) Mitsa Ita Ekpenyong ya ce a yanzu mafi yawan mutane suna shiga kungiyoyin ta’adda ne a Najeriya don kawai su samu kudi, amma ba domin yaki kan wata manufa ba.