✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Mutane da dama sun mutu sakamakon ginin kwalbati a Legas

Wani ginin kwalbati da ya ki ci, ya ki cinyewa a kan titin Afanla da ke yankin Agege a Jihar Legas ya yi sanadin mutuwar…

Wani ginin kwalbati da ya ki ci, ya ki cinyewa a kan titin Afanla da ke yankin Agege a Jihar Legas ya yi sanadin mutuwar mutane da yawa a lokuta daban-daban.