✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Muna goyon bayan janye tallafin fetur – ’Yan Arewa a jihar Edo

Mutane da dama ’yan Arewa mazauna Jihar Edo sun tofa albarkacin bakinsu game da sabon farashin mai da Gwamnatin Tarayya ta sanar da kuma batun…

Mutane da dama ’yan Arewa mazauna Jihar Edo sun tofa albarkacin bakinsu game da sabon farashin mai da Gwamnatin Tarayya ta sanar da kuma batun kwangiyar kwadako ta kasa na kalubalantar gwamnati da yajin aiki.