✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Mun kama Kristoci a cikin masu I’itikafi a Masallacin Abuja – Na’ibin Liman

Wadanda suka gudanar da ibadar I’itikafi a masallacin kasa da ke Abuja sun samu kansu cikin fargaba da ta’ajibi a lokacin da suka gano wasu…

Wadanda suka gudanar da ibadar I’itikafi a masallacin kasa da ke Abuja sun samu kansu cikin fargaba da ta’ajibi a lokacin da suka gano wasu Kiristoci biyu a cikinsu da suka yi shigar burtu suka saje  da su a matsayin masu I’itikafi

%d bloggers like this: