✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Mu Sha Dariya: Dunduma Dauda

Wani Badakkare ne aka kai shi makarantar boko, sai malami ya zo yana kiran sunayen rijista kamar haka: Malami: “Sani Saleh.” Dalibi: “Sa.” Malami: “Peter…

Wani Badakkare ne aka kai shi makarantar boko, sai malami ya zo yana kiran sunayen rijista kamar haka:

Malami: “Sani Saleh.”

Dalibi: “Sa.”

Malami: “Peter Patrick.”

Dalibi: “Present.”

Malami: “Abba Adamu.”

Daliban aji: “Absent.”

Da aka zo kan sunan Badakkare, malami ya ce: “Dunduma Dauda.”

Sai ya ce: “Duumm!”