✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Mu kare kanmu daga ambaliyar ruwa

Ba za a iya bayanin matsalar ambaliyar ruwa ba, sai an tabo ambaliyar da ta faru a kasar Pakistan shekaru biyu da suka gabata, wadda…

Ba za a iya bayanin matsalar ambaliyar ruwa ba, sai an tabo ambaliyar da ta faru a kasar Pakistan shekaru biyu da suka gabata, wadda ta shafi mutane miliyan 20, ta kuma yi sanadin salwantar dubban rayuka.