✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mourinho ya sabunta kwantiraginsa da Manchester United

Kocin Manchester United, Jose Mourinho ya sabunta kwantiraginsa da kungiyar har zuwa shekarar 2020. Wannan sabunta kwantiragi da Mourinho ya yi zai magance rade-radin da…

Kocin Manchester United, Jose Mourinho ya sabunta kwantiraginsa da kungiyar har zuwa shekarar 2020.

Wannan sabunta kwantiragi da Mourinho ya yi zai magance rade-radin da ake yadawa cewa zai bar kungiyar domin komawa kungiyar PSG ta Faransa.