✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mijin biza

Wata Bafulatana ce za ta je Makka sai aka tambaye ta ina mijinta na biza, sai ta ce “Yana ruga.” Aka ce “Ina muharraminki?” Ta…

Wata Bafulatana ce za ta je Makka sai aka tambaye ta ina mijinta na biza, sai ta ce “Yana ruga.” Aka ce “Ina muharraminki?” Ta ce “Yana jakka.”
Daga Hauwa Ali Ahamed Bauchi, 08063988386.