✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Yunwar Wata 9 Ce Ta Sa Mu Yajin Aiki —Likitoci

Al’amura sun kusan tsayawa cik a asibitocin gwamnati da dama a sassan Najeriya.

A yanzu haka al’amura sun kusan tsayawa cik a asibitocin gwamnati da dama a sassa daban-daban na Najeriya sakamakon yajin aikin likitoci masu neman kwarewa.

Ranar Litinin 2 ga watan Agusta ne dai likitocin suka tsunduma yajin aiki saboda wasu dalilai.

Ku saurari shirin domin jin dalilan liitocin, baya ga yunwar da suka ce sun yi wata tara suna ji.