✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Matar Bahaushe (2)

Duk da cewa batutuwan da muka tattauna da wannan mata mai turo sako cikin jirwaye da wuji-wuji ne, na fahimci inda ta sa gaba, ta…

Duk da cewa batutuwan da muka tattauna da wannan mata mai turo sako cikin jirwaye da wuji-wuji ne, na fahimci inda ta sa gaba, ta kuma gane inda na nufa da nawa tambayoyin da hasashen.