A ranar Talatar da ta wuce ne kungiyar kwallon kafa ta matan Najeriya da ake wa lakabi da Super Falcons ta samu nasarar hayewa gasar cin kofin mata na Afirka da za a yi a Kamaru a wannan shekara, bayan ta lallasa takwararta ta Senegal da ci 2-0.
Matan Najeriya sun haye gasar cin kofin Afirka
A ranar Talatar da ta wuce ne kungiyar kwallon kafa ta matan Najeriya da ake wa lakabi da Super Falcons ta samu nasarar hayewa gasar…