✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Mata sun yi zanga-zanga kan kama mazajensu a Damaturu

Wadansu mata da jami’an tsaron rundunar soja ta JTF suka kama mazajensu da ’ya’yansu sakamakon samamen da suka kai a unguwannin Fawari da Bindigari a…

Wadansu mata da jami’an tsaron rundunar soja ta JTF suka kama mazajensu da ’ya’yansu sakamakon samamen da suka kai a unguwannin Fawari da Bindigari a garin Damaturu fadar Jihar Yobe a makon jiya, sun gudanar da zanga-zangar lumana

%d bloggers like this: