✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Martanin fadar shugaban kasa Ga Obasanjo: ba ka da lafiya

Fadar shugaban kasar Najeriya ta mayar wa tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo martani a cikin wata sanarwa da ta fitar, inda ta bukace shi da…

Fadar shugaban kasar Najeriya ta mayar wa tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo martani a cikin wata sanarwa da ta fitar, inda ta bukace shi da ya je gaban kwararren likita domin duba lafiyarsa, sannan ta yi masa fatan samun lafiya.

Obasanjo ya ce, matsalar tsaro ta tabarbare domin kuwa ana ci gaba da garkuwa da mutane a sassa daban daban na kasar, baya ga kungiyar Boko Haram da ya ce, tafi samun karsashi a yanzu fiye da mulkin Shugabannin baya.