✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Manoman Larabar Tambari Gwani sun koka ga Hukumar ’yan sanda da ta cinye musu gonaki

Manoman Larabar Tambari Gwani da ke karamar Hukumar Dutse a Jihar Jigawa, sun koka kan irin zaluncin da gwamnatin jiha ta yi musu na kin…

Manoman Larabar Tambari Gwani da ke karamar Hukumar Dutse a Jihar Jigawa, sun koka kan irin zaluncin da gwamnatin jiha ta yi musu na kin biyan diyyar gonakinsu da ta mamaye da nufin gina makarantar horar da jami’an ’yan sanda a Jihar Jigawa.