✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Malaman tafsiri a Jihar Neja sun yi taron kyautata tsarin gudanarwa

Malamai masu tafsiri a watan azumin Ramadan a Jihar Neja, sun shawarci juna kan yin amfani da kalmomin da suka dace wajen isar da sakon…

Malamai masu tafsiri a watan azumin Ramadan a Jihar Neja, sun shawarci juna kan yin amfani da kalmomin da suka dace wajen isar da sakon Allah [SWT].