More Podcasts
Mutum sama da 300 aka saki ga gwamnatin jihar Borno a satin nan bayan wanke su daga zargin kungiyar Boko Haram.
An dade ana tsare da su tsawon shekaru amma sai yanzu aka gano ba su da hannu. To amma me dokar kasa tace game da irin wannan tuhuma bayan an gano gaskiya?
- DAGA LARABA: Abubuwan Da Ba A So Mai I’itikafi Ya Aikata
- “Shekara 8 Ina Tara Kuɗin Hajji Amma Yanzu Dole Na Fasa Zuwa”
Shirin Najeriya a Yau ya yi nazari kan halin da aka jefa su da kuma yadda doka za ta yi musu adalci.
Domin sauke shirin, latsa nan